Bayani

gyarawa

sadaukarwa shine mutum ya miƙa/bada Wani abu mai matukar muhimmanci sosai agunshi saboda wani dalili nashi, tare da yanada ikon hanawa.

Misali

gyarawa
  • Ado ya sadaukar da motarsa.
  • Sadaukarwa halin kirki ne.