Bayani

gyarawa

Ma'anar Saƙa: sana’a ce da ake sassarƙa abun saƙa wanda ka iya zama zare, gashi, ko kaba, domin saƙa sutura, ko shimfiɗa.

Saka ma'anar shine wani abu ne da aka sa shi cikin wani abu

Misali

gyarawa
  • Mannir ya Saka kaya

Fassara

gyarawa
  • English: putting