Hausa gyarawa

Bayani gyarawa

Salala Hanyar bayar da magani ce da ake samun garin magani wanda ka iya zama na ganye ne, ko ciyawa, ko sassaƙen bishiya, ko saiwa da sauransu.

Misali gyarawa

  • Anyi kunun salala
  • Banson salala.