sama
Hausa
gyarawaSama wata kalma ce da take nufin samun wani abu da mutun bashi dashi
Asalin Kalma
gyarawaWata ƙila kalmar sama ya samo asali ne daga yaren larabci sama' wato sama.
Furuci
gyarawaSuna (n)
gyarawaKalmar sama na nufin sashin duniya dake a sararin samaniya.[1]
Fassara
gyarawa- Turanci (English): sky, atmosphere
- Faransanci (French): ciel
- Larabci (Arabic): sama' - سماء
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.