Hausa gyarawa

Yin maganar zuci amma ta rinka fita yayinda shi mai yin maganar bai san ana ji ba. Irin wannan maganar mai yi yana yinta ne a tunanin sa. Sambatu yayi kama da Sokiburutsu

Asalin Kalma gyarawa

Watakila kalman sambatu ya samo asali ne daga harshen hausa.

Furuci gyarawa

Aikatau (v) gyarawa

Sambatu na iya nufin maganganu maras ma’ana musammman acikin bacci ko mafarki ko kuma maganganu irin na karatun malamn kiristanci da bokaye da yan tsubbu.[1]

Fassara gyarawa

  • Turanci (English): chant
  • Larabci (Arabic): tarnimatun - ترنيمة
  • Faransanci (French): singing

Manazarta gyarawa

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.