Sannan kalma ce da ake amfani da ita wajen nuna faruwar wani abu a lokuta dab da dab.


Turanci

gyarawa

Then


Misali

gyarawa
  • Musa ya fara zuwa sannan sai Isah.