Sartse wani tsinke ne da yake cakar jikin mutum har ya huda jikinsa sannan kuma ya karye a ciki.