Hausa gyarawa

Bayani gyarawa

sassaƙe shine guntattakin ɓawon bishiya wanda aka samo domin ayi amfani dasu wajen magani.

Jam'i =(saƙasaƙi)

Misali gyarawa

  • Najiƙa sassaƙen ƙirya.
  • Ado ya yamo saƙasaƙi juya.