sata Sata (help·info) wata ɗabi'ace wacce wasu mutane suke ɗaurama kansu, ta hanyar ɗaukan kayan jama'a batareda sun sani ko su basu ba.