sati na nufin mako

Asalin Kalma

gyarawa

Watakila kalman sati ta samo asali ne daga harshen Hausa.

Furuci

gyarawa

Suna (n)

gyarawa

sati kwanaki bakwai (7). misali Lahadi zuwa Asabar.[1]


Kalmomi masu alaka

gyarawa
  • Mako

Misali

gyarawa
  • Sauran Sati ɗaya bikin Maryam

Fassara

gyarawa
  • Turanci (English): week[2]
  • Larabci (Arabic): usbu'un - أسبوع[3]
  • Faransanci (French): la semaine[4]

Manazarta

gyarawa
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 208. ISBN 9789781601157.
  2. Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.
  3. week - Translation into Arabic - examples English | Reverso Context". context.reverso.net. Retrieved 1 January 2022.
  4. Days of the week in French". about-france.com. Retrieved 1 January 2022.