Sauka
(an turo daga sauka)
Sauka ma'anar ita ce mutun ne daga sama zaizo kasa[1]
Misali
gyarawa- Zaharaddini zai sauka kasa
Example
gyarawa- {English} comedown
Sauka ma'anar shine Wanda yaje makaranta ya hadace alkur'ani yasa aka taru don nuna farin cikin sa ko dalibai wadanda suka hadace alkur'ani aka zo taru ana murna