Shafa wata hanya ce wadda ake amfani da ita tabawa
Shafa wata irin nau'in kalar tukunya ce wadda ake yinta da alminiyom
Shafa suna na ne yanka wadda ake kiran mace dashi a kasar hausa