shata
Hausa
gyarawaSuna
gyarawa- Shata
Bayani
gyarawaShata sunan Wani babban mawaki ne wanda ya bada gudunmuwa wajen habbaka harshen hausa da al'adu dana gargajiya
Misali
gyarawa- Shata yayi wakar na tsaya ga Annabi Muhammadu
Shata abinda da ake nufi da wannan Kalmar ita ce yin iyaka da wani akan wata matsala
Misali
gyarawa- Mun shata iyaka tsakaninmu dashi