shayi
Shayi wani abin sha ne da ake yin shi da ruwa, ganyen kofi, sukari, cotta, masoro da dai sauransu, sannan shi kuma ana shan shi ne da zafinshi.
Shayi wani abu ne da wanzamai ke yima dukkan wani yaro (namiji) a shekarunsa na yarinta kafin ya kai munzalin baligi.