Shi lamirin suna ne da yake nuni zuwa ga mutum na uku wanda ake magana a kansa (tilo).


A Turanci

gyarawa

He


Misali

gyarawa
  • Shi dalibi ne.
  • Shi manomi ne.