Bayani

gyarawa

shirgi na nufin taron kaya musamman marasa amfani agu daya.

Misali

gyarawa
  • Naga gurin ya cika da shirgi ne.

Karin Magana

gyarawa
  • Rumfa sha shirgi.