Singileti a surface

Singileti' Da Turanci (Vest) , Yana nufin tufa da ake sanyawa a jiki mara hannu kafin a sanya riga.[1]

Misalai

gyarawa
  • Ya sanya ringa ba singileti.
  • Farar singileti.

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,203