son kai
Son kai (selfish) na nufin hali na nuna cewa duk wani jin dadi ko samu yazo ga mutum kadai kuma kada kowa ya samu.
Misali
gyarawa- Ali ya cik son kan shi.