ɗan makaranta
(an turo daga student)
Hausa
gyarawaTuranci
gyarawaStudent
Suna
gyarawaẞan makaranta na nufin ɗalibi wato ma'aboci neman ilimi.
Misali
gyarawa- Ɗalibi yana kan hanyar zuwa makaranta
- Ɗalibi yana cin abinci a makaranta
Kishiya
gyarawaManazarta
gyarawa- ↑ Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 50.