Sufi About this soundSufi  Mai bauta a addinai namiji da ya keɓe kansa domin bauta da aiki. [1]

Misalai

gyarawa
  • Akwai wajen bautan sufi a bayan gari.
  • Burin Tani ya zama sufi

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Monk

Manazarta

gyarawa
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,174