sukari
Hausa
gyarawaSukari Sukari (help·info) Abu ne da kusan akan samar da shi da rake, fari mai zaƙi
Misali
gyarawa- inaso a sanya min sukari a cikin koko.
- Fanke yaji sukari.
Asali
gyarawaLarabci: سُكَّر (sukkar)[1]
Suna
gyarawasukàrī (n.)
- 8 Maris 2012, "China zata buɗe Kamfanin Suga a Nijar", BBC Hausa:
- Kasar China ta bayyana anniyarta ta kafa wani babban kamfanin sukari a kasar Nijar
Fassara
gyarawaHarshen Swahili
gyarawaSuna
gyarawasukari
Manazarta
gyarawa- ↑ Robinson, Charles Henry. Dictionary of the Hausa Language. Cambridge: University Press, 1913. 340.
- ↑ Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 196.
- ↑ Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 55.
- ↑ Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 189.