Yanayi ne musamman acikin rikici da ake daga murya da zare idanu don tsoratar da abokin adawa ko nuna jarumta.