taswira
Hausa
gyarawaAsalin Kalma
gyarawaWatakila kalman taswira ta samo asali ne daga harshen hausa.
Furuci
gyarawaSuna (n)
gyarawaTaswira da Turanci (map), zanen da ke nuna yadda sassa ko wurare daban-daban na duniya take.[1]
Fassara
gyarawa- Turanci (English): map
- Faransanci (French): carte
- Larabci (Arabic): kharitat - خريطة
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. a28. ISBN 9789781601157.