Tausa
(an turo daga tausa)
Hausa
gyarawaAsali Kalmar
gyarawaAikatau
gyarawa- Jam'i: tausawa
- Tilo : tausa
Bayani
gyarawaTausa abinda da ake nufi da wannan Kalmar shine wani alamu ne idan mutun ya gaji sai a rika tausa masa jiki ko da ruwa zafi ana matsa masa ko ina da ina
Misali
gyarawaZaharaddini ya gaji ana tausa masa jiki