tawada
Hausa
gyarawaTawada wata abu ce baƙa da ake rubutun allo da ita, galibi ana yinta ne da bayan tukunyar da aka gama girkin abinci
Suna
gyarawatawadā Tawada (help·info) (t., j. tawadōjī, tawadōdī, tawadōyī tawadū)
Fassara
gyarawa- Faransanci: encre
- Harshen Portugal: tinta
- Inyamuranci: ehicha
- Ispaniyanci: tinta
- Larabci: حِبْر (hibr)
- Turanci: ink[1]
Manazarta
gyarawa- ↑ Abraham, Roy Clive. Dictionary of the Hausa language. London: University of Oxford Press, 1962. 863. Print.