Tsuma wani abu ne wanda yasa make na fargaba wanda jikinka nan take zai kama kyarma ko rawa

Tsuma wannan Kalmar ma'anar ita ce mutun ne wanda malamai suka yi masa addu'a ko wani mutun ya baka magunguna musamman maharba sun fi amfani da ita