Hausa gyarawa

Tumaki Yana nufin dabbobi ko kuma awakai da ake kiwo irin su tunkiya, ƙadduwa(jar akuya) . Jerin gwanon awakai sune ake musu jam,i a kira su da tumakai.

== Tuma==
  Yaro idan yana kuka,ya fadi a kasa, ya tashi ya sake komawa kamar yanda Yan bori keyi shine ake kira da tuma ƙasa.

Tumakai gyarawa

Shima duk yana nufin awakai da yawa ake musu jumla akira su da tumakai, dabbobi