turanci
Hausa
gyarawaAsalin Kalma
gyarawaWatakila kalmar turanci ta samo asali ne daga asalin mutanen Turai.
Furuci
gyarawaSuna (n)
gyarawaTuranci na nufin yaren mutanen yammacin kasashen duniya, wato turai. A hausance ana kiran masu magana da wannnan harshe turawa.[1]
Fassara
gyarawa- Turanci (English): English.
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 14. ISBN 9789781601157.