Ulu About this soundUlu  Wani irin zare da ake haɗawa ko sausaye daga gashin tumaki ko bunsuru wajen haɗa kaya.[1]

Misalai

gyarawa
  • Ta sanya riga daga zaren ulu.
  • Ulu mai taushi.

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,213