usur
Hausa
gyarawaUsur Usur (help·info) Ɗan ƙaramin na'ura da ake hurawa da baki wajen bada sauti, musamman a matsayin ayi ko a bari.[1]
Misalai
gyarawa- Alƙalin wasa ya busa usur a tsaya.
- Yan kalo sunyi shewa kuma sun hura usur.
- Yara suna hura usur.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,210