wagga
Wagga da turanci (Turf), Ciyawa tare da tushe gaba ɗaya, wani ma'anar kuma fili da ake tseren dawaki.[1]
Misalai
gyarawa- Ta fizgo wagga daga tushe.
- Anyi cikon hanya da wagga.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,197