wasa
Hausa
gyarawawāsā (n., j. wassanī, wasanī)
Fassara
gyarawaManazarta
gyarawaWasa wani nau'in kalar shagali wanda yake tara mawaka da makada ana nishadi ba tare da damuwa ba
Misali
gyarawaExample
gyarawa{English} playing, joke, sports
Wasa Shine yin washin makami don yayi kaifi
Misali
gyarawaLiman ya wasa wuƙar sa saboda ya kan rashin Layya