waya
Waya Waya (help·info) Waya miƙaƙƙen ƙarfe ne da ake amfani dashi a fannoni da dama na rayuwa kamar a lantarki da kuma tsaro.[1]
- Suna jam'i.Wayoyi
Misalai
gyarawa- Wayar wutan lantarki.
- Gado mai waya.
- wayar hannu.
- Wayar tafi da gidan ka.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,212