Wuƙa tana daga cikin kayan amfani a cikin gida musamman wajen yanke-yanke na kayayyaki da kayan abinci da sauran su.

(misali) Mahaauta na amfani da wuƙa wajen sarrafa nama.

masu yanka rake suna amfani da wuƙa idan zasu yanka rake.

Misali

gyarawa