Wulakanci na nufin abu mara kyau, mara daɗin ji, kamar ka nuna ma wanda yake ƙasa da kai be kai matsayin ka ba. Kana hantarar mutane. Ko kuma a mutum ye mutuwa mara kyau (shine ake cema mutuwar wulakanci).