Hausa gyarawa

Wuta wata aba ce da Allah ya halitta wacce take da zafi kuma ake dafa abinci da ita

Noun gyarawa

wutā f, pl. wutace; wutaci

Pronunciation gyarawa

Derived terms gyarawa

Related terms gyarawa

Translations gyarawa

English: fire

French: feu m

German: Feuer n

Proverbs gyarawa

A kashe wuta tun tana ƙanƙanuwa.

Ba a sa ƙarfe biyu a wuta.

Yaro bai san wuta ba sai ta ƙone shi.

Gaba da gaban ta wai aljani ya taka wuta.

Wuta ta ci danye ma balle busasshe.

Ana kuma ga wuta ka na ga yayi.

Abin da ya koro bera har ya fada a wuta to ya fi wutan zafi.

Linzami da wuta, maganin tsayayyen doki