Hausa gyarawa

Bayani gyarawa

Yaska nanufin abinda yake ɗan daidai tsaka-tsaki, kuma baiyi yawaba baiyi kaɗan ba, baiyi girma ba baiyi ƙarami ba.

Misali gyarawa

  • Duk kwandunan tumaturin yaskane anan.
  • Lamum yaskane.
  • Tumaturin ya cika yaska.

A wasu harsunan gyarawa

Fassara

  • Larabci: متوسط
  • Turanci: Medium