Yayin kalma ce da ake amfani da ita wajen nuna yin wani abu a kan wata gaba ko lokaci.


Turanci

gyarawa

When

Misali

gyarawa
  • Kowa ya natsu a yayin da malam ya shigo aji.