zaƙi A Hausa yana nufin duk wani abin sha ko ci wanda yake da ɗandanon siga a cikin sa. Kamar su: lemun zaƙi, zuma, siga,rake,ayaba,gwanda,kankana da sauran su.

==Misali==

1 yaro yana shan lemun zaƙi 2 musa yana shan rake me zaƙi