Hausa gyarawa

Aikatau gyarawa

Asali Kalmar gyarawa

  • Zugewa Zaga

Bayani gyarawa

Zaga abinda da ake nufi da wannan Kalmar shine zuge wani abu daga zanganiyar shi ko kuma a jikin itacen sa

Misali gyarawa

  • Ina Zaga zagola yanzu