Bayani

gyarawa

Zalla nanufin abinda yake shi kadai tsuranshi tilo batare da anhaɗashi da wani abu ba.

Misali

gyarawa
  • Sani nason zallar ƙashi.
  • Nasiyo zallan tumaturi.

fassara

  • Larabci: بحتة
  • Turanci: purely