Bayani

gyarawa

zama tanada ma'ana kamar haka:

  1. mutum ya Zauna a Guri ko akan wani abu.
  2. mutum ya Zamto/Kasancewa ko yakoma ma wani abu.

Misali

gyarawa
  • Laure Tayi zamanta a ɗakin mijinta.
  • Zama Lafiya yafi Zama Sarki.
  • Ado yaje inda muke zama.
  • Na zama ɗan siyasa.
  • Barau ya zama ɓarawo.
  • Inni ta zama malamar makaranta.