Bayani

gyarawa

Zambo Zambo  ɗan uwan habaici ne sai dai shi zambo ya fi habaici tsanani dan haka zamu iya cewa zambo zagi ne na kaitsaye ana yinsa ne don a tozarta mutum a idan jama'a. Wajen yin sa a kan ɗauki wani hali na mutum ko sifa ko ɗabi'unsa a yi masa zambo da shi.

Misali

gyarawa
  • Nura yana yimin zambo.