Zinariya karfe ne mai sheki da kyalli wanda ake amfani dashi wajen ado. [1]

Misalai gyarawa

  • Larai ta sanya agogon zinariya
  • Murtala ya fara saida zinariya

Fassara gyarawa

English Gold

Manazarta gyarawa

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.