Zo kalma ce da ta ke nuna kiran wani daga wani guri zuwa wajen mai yin maganar. [1]

Turanci

gyarawa

Come


Misali

gyarawa
  • zo mu ci abinci.
  • ya zo gidanmu ɗazu.

Manazarta

gyarawa