Ruwa ne mai zaƙi wanda aka samar dashi daga tsiron kudan zuma.

Misali

gyarawa
  • Na'aje ruwan zumana akwal ba anan mama banganshi ba.
  • Zanje kasuwa sayo ruwan zuma zanyi magani dashi.