Zunubi  Zunubi  Aiki mara kyau da ake ganin ya saɓawa umarnin mahalicci, musamman a addinai.[1]

Suna jam'i. Zunubai.

Misalai

gyarawa
  • Zunubi mai kaiwa ga wuta.
  • Saɓawa iyaye zunubi ne babba.

Manazarta

gyarawa
  1. Roxana Ma New man.1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,250