Zuri'ya na nufin iyali ko yan'uwa na jini, musamman mahaifi da iyalan sa, baba, Mata, Inna, da ƴaƴa.

zùri'yā

  1. zùriyā[1]

Manazarta

gyarawa
  1. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 234.