Ɗari
Hausa
gyarawaAsalin Kalma
gyarawaWatakila kalman dari ta samo asali ne daga harshen hausa.
Furuci
gyarawaSuna (n)
gyarawa- Ɗari lamba ne na kirge wanda ke nufin Goma sau goma. Ana kuma rubuta dari da sufuli kwara biyu (hundred eg. 100).[1]
- Ɗari na da ma'anar Sanyi a wata kalmar Hausar.
Fassara
gyarawa- Turanci (English): hundred - 100.
- Faransanci (French): cent.
- Larabci (Arabic): mi'atun - مائة
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 14. ISBN 9789781601157.