ƙauye
(an turo daga Ƙauye)
Kauye Kauye (help·info)} Ɗan ƙaramin mazaunin mutane ƙasa da birni kuma ƙasa da gari. Akasari akwai ƙaranci koma rashin abubuwan more rayuwa a ƙauye. A wata hausar kuma ana cewa Karkara.[1]
Misalai
gyarawa- kauye akwai dadi zama.
- Na kai su ƙauye mu.
A wasu harsunan
gyarawaEnglish: village